NAJERIYA A YAU: Me Ke Sanya ’Yan Najeriya Ajiye Ababen Hawansu?

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya yi duba ne kan yadda wasu ’yan ƙasar suke ajiye ababen hawan su suna komawa bin na haya…

NAJERIYA A YAU: Me Ke Sanya ’Yan Najeriya Ajiye Ababen Hawansu?

Wata motar haya a Legas

Tsadar man fetur tilasta wa ’yan Nijeriya da dama ajiye ababen hawansu inda suka koma bin na haya don zuwa wuraren aiki ko ziyara da sauran zirga-zirgarsu ta yau da kullum.

A baya manyan biranen ƙasar sukan cika su batse da ababen hawa da ke kai-komo, har wasu ke ganin wadata da fin ƙarfin bukatun yau da kullum ne ya kawo hakan.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya yi duba ne kan yadda wasu ’yan ƙasar suke ajiye ababen hawan su suna komawa bin na haya….

Domin sauke shirin, latsa nan