NAJERIYA A YAU: Me Manoma Suka Shirya Wa Daminar Bana?
A yayin da damina ta fara kankama, fatan manoma shi ne samun yabanya mai kyau.

A yayin da damina ta fara kankama a wasu sassan Najeriya, fatan manoma shi ne samun yabanya mai kyau.
Akwai matakan da masana ke ganin ya kamata manoma su dauka duk a lokacin da ruwa ya fara sauka domin kauce wa lalacewar amfanin gona.
- NAJERIYA A YAU: Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Ke Fatan Samu?
- DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan matakan da suka kamata manoma su dauka a wannan yanayi.
Domin sauke cikakkaen shirin, latsa nan
Daga: Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salma Ibrahim & Sulaiman Hassan