NAJERIYA A YAU: Me Sakamakon Zaben Ribas Ke Nunawa Game Da Sulhun Wike Da Fubara?
Shin wannan sakamako alama ce ta yarjejeniyar sulhu da aka cimma a tsakanin Gwamna Fubara da Minsitan Abuja Nyesom Wike a Fadar Shugaban Ƙasa?
Yadda Gwamnan Jihar Ribas da aka dakatar, Siminalayi Fubara na Jam’iyyar PDP, da magoya bayansa suka ƙaurace wa zaɓen ƙananan hukumomin jihar, da kuma yadda Jam’iyyar APC ta lashe kujeru 20 a cikin 23 sun haifar da muhawara a tsakanin ’yan Najeriya.
Shin wannan sakamako alama ce ta yarjejeniyar sulhu da aka cimma a tsakanin Gwamna Fubara da Minsitan Abuja Nyesom Wike a Fadar Shugaban Ƙasa?
- NAJERIYA A YAU: “Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Haihuwa
Amsar wannan tambaya shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi yunkurin bicikowa.
Domin sauke shirin, latsa nan