NAJERIYA A YAU: Me Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Tsarin Raba Wutar Lantarki?

Mutane na ta korafi game da yadda aka rarraba tsarin wutar.

NAJERIYA A YAU: Me Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Tsarin Raba Wutar Lantarki?

Tun bayan da aka kara kudin wutar lantarki mutane ke ta korafi game da yadda aka rarraba tsarin.

Amma har yanzu wasu na cewa ba su fahimci yadda tsarin yake tafiya ba da kuma yadda lamarin ke neman shafar rayuwarsu matuƙa.

Shirin Najeriya a Yau ya tattaun kan abubuwan da ya kamata ku sani game da sabon tsarin rabon lantarkin.

Domin sauke shirin, latsa nan