NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Ake Ɗaukar Masu Ƙwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu ɗaukar aiki suka fi sha’awar masu ƙwarewa fiye da masu kwalin digiri kawai.

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Ake Ɗaukar Masu Ƙwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Aikin Yi a Amurka

Mutane da dama na burin da zarar sun mallaki takardar shaidar digiri, za su samu aiki saboda sun kammala jami’a.

Sai dai a yanzu da alama masu ɗaukar aiki suna yawan tallata neman ma’aikata, amma da sharuɗin dole sai mai ƙwarewa da sanin makamar aiki a fannin.

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu ɗaukar aiki suka fi sha’awar masu ƙwarewa fiye da masu kwalin digiri kawai.

Domin sauke shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda