NAJERIYA A YAU: Me ya sa mutane suka dawo daga rakiyar Kirifto?

Amma na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikin ’yan Kirifto sun dawo daga rakiyar harkar a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Me ya sa mutane suka dawo daga rakiyar Kirifto?

A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun duƙufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden Kirifto.

Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun saduda, sun dawo daga rakiyar harkar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar Kirifto.

Domin sauke shirin, latsa nan