NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun duƙufa don ganin haƙarsu ta cimma ruwa wajen samun kuɗaɗen kirifto.

Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar kirifto.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan