NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?

Abin ya sauya, ba kamar yadda aka saba gani a shekarun da suka gabata ba, mutane da dama ba su ma san ana yi ba.

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?

A duk lokacin da bikin tunawa da Ranar Samun ’Yancin Kai ya zagayo, bisa al’ada, akan ga ’yan Najeriya suna farin ciki.

Sai dai a wannan karon alamu na nuna abin ya sauya; ba kamar yadda aka saba gani a shekarun da suka gabata ba, mutane da dama ba su ma san ana yi ba.

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan dalilan da suka sa ’yan Najeriya ba sa shauki kamar yadda aka saba gani a da.

Domin sauke shirin, latsa nan

Gwamnan Kano ya samu lambar yabo kan inganta ilimi

Dalilin da ba a fara biyan masu hidimar ƙasa N77,000 ba — NYSC

2027: Neman tazarce ba ya gabana yanzu — Tinubu

Shin Binani ta dawo?