NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Bayan Cikar Wa’adin Da Lukarawa Suka Bai Wa Sakkwatawa?

A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar ƙungiya mai suna Mujahidin — wadda aka fi sani da Lukarawa — ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya zo karshe.

Ƙungiyar dai ta bai wa al’ummar yankunan zuwa yau Juma’a su girbe amfanin gonarsu, amma a cewar wani mazaunin ɗaya cikin yankunan ya ce ai ba su bari wa’din ya cika na suka ɗauki mataki.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wannan ƙungiya da manufofinta.

Domin sauke shirin, latsa nan

MC Tagwaye ya fice daga APC zuwa SDP

Wata mata ta faɗa ruwa ta mutu a Legas

Direba ya murƙushe yarinya ta mutu a artabu da jami’an tsaro a Edo

Lakurawa: Gwamnan Kebbi ya nemi a kafa sansanin soji a jihar