NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Tinubu Bai Miƙa Sunayen Ministoci A Wannan Makon Ba?

A yanzu kwanaki kaɗan suka rage wa shugaba Tinubu a dokance

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Tinubu Bai Miƙa Sunayen Ministoci A Wannan Makon Ba?

Tinubu yana rubutu

A yayin da ‘yan Najeriya suka matsu su ji labarin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sunayen ministoci majalisa, a yanzu dai kwanaki kaɗan suka rage wa shugaban a dokance.

Makusantan shugaban ƙasar sun taɓa cewa “ba za a wuce kwana 30 ba tare da an gabatar da sunayen ministocin Tinubu ba” amma har yanzu saidai jita-jita. Ko meyasa aka kasa cika wannan alƙawarin?

A cikin shirin Najeriya a yau, za ku ji abin da zai faru idan har aka cika kwana 60 Tinubu gabatar da sunayen ba.

Domin sauraren cikakken shirin ko saukewa kaitsaye, a latsa nan

Uwargidan Sanata Goje ta tallafa wa mata da matasa a Gombe

An kama bokaye 2 kan zargin yi wa shugaban Zambiya asiri

Kirsimeti: FRSC ta aike jami’ai 1,539 zuwa Kano

Gwamnatin Kano na shirin tara harajin 80bn a 2025