NAJERIYA A YAU: Mece Ce Illar Zub-Da Kimar Najeriya A Kasashen Ketare?
Ana yawan batun yadda ‘yan Najeriya ke bata wa kasar suna sakamakon ayyukan assha da suke aikata wa a kasashen ketare

Sau da dama ana yawan batun yadda ’yan Najeriya ke bata wa ƙasar suna sakamakon ayyukan assha da suke aikatawa a kasashen ketare.
Wasu na alakanta wannan lamari da yadda ake ganin ’yan wasu kasashen ke yi wa ’yan Najeriyar gani-gani a ƙasashen nasu.
- NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan ne, kan wannan batu.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan