NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Ina makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a Jihar Kano.

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas

Tun bayan hukuncin kotun koli kan zaben gwamnan Jihar Kano a ranar Juma’a, hankali ya koma kan makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a jihar.

Ko mece ce makomar APC a Kano?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan