NAJERIYA A YAU: ‘Mun Yi Zaton Samun Sauki Da Zuwan Matatar Dangote’
’Yan Najeriya sun yi ta sa ran zuwan Matatar Dangote zai kawo sauƙin wahalhalun man fetur.

’Yan Najeriya sun yi ta sa ran zuwan Matatar Dangote za ta samar da sauƙin wahalhalun man fetur a ƙasar.
Sai dai tun ba a je ko ina ba, ana ta samun musayar kalamai tsakanin kamfanin NNPC da Dangote kan batun.
- NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin
- DAGA LARABA: Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda farshin man fetur ke ci gaba da ƙaruwa a Najeriya duk da zuwan Matatar Dangote.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan