NAJERIYA A YAU: Mutanen Da Aka Haramtawa Cin Zakkar Kono
Shin a wane lokaci aka yi umarnin fitar da Zakkar Fidda Kai?

Shin a wane lokaci aka yi umarnin fitar da Zakkar Fidda Kai?
Malamai sun ce wannan Zakka tana da matukar mahimmanci ga masu hali kuma akwai lokacin da aka kayyade a fitar da ita; in ba haka ba kuma ta zama sadaka.
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Tsarin Raba Wutar Lantarki?
- DAGA LARABA: Yadda Sabbin Ma’aurata Ke Morewa A Ramadan
Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan fidda Zakatul-Fitr da mutanen da aka haramtawa cin ta.
Domin sauke shirin, latsa nan