NAJERIYA A YAU: ‘Yadda yawan ciyo bashi zai durƙusar da Najeriya’

Bayanai na cewa bashin da Najeriya ta ciyo a wata hudu da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki ya zarce Naira tiriliyan ɗaya. Masu sharhi na ganin idan har aka ci gaba da karɓo basuka irin haka, nan ba da jimawa ba ƙasar za ta iya rasa ikonta. NAJERIYA A YAU: Wa Ya Kamata Ka […]

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda yawan ciyo bashi zai durƙusar da Najeriya’

Bayanai na cewa bashin da Najeriya ta ciyo a wata hudu da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki ya zarce Naira tiriliyan ɗaya.

Masu sharhi na ganin idan har aka ci gaba da karɓo basuka irin haka, nan ba da jimawa ba ƙasar za ta iya rasa ikonta.

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari kan wannan lamari na cin yawan bashi da Najeriya ke yi.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan

An ƙaddamar wa ’yan kasuwa sabon tsarin biyan haraji a Gombe

Majalisa na son ƙirƙiro sabbin jihohi 31 a Najeriya

Malamai sun fara yajin aiki a Ebonyi

Mutuwar Almajirai: Tinubu ya buƙaci a samar da matakan kare ɗalibai