NAJERIYA A YAU: Nakan yi yaji saboda tsabar shan duka daga matata —Maigidanci

Labarin magidantan Arewa da matansu ke lakada musu duka

NAJERIYA A YAU: Nakan yi yaji saboda tsabar shan duka daga matata —Maigidanci

Domin sauke shirin latsa nan>>>

Kun taba ganin matar auren da ke lakada wa mijinta duka?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wani magidanci, wanda ya bayyana yadda matarsa ta sha yi masa dukan kawo wuka, har ta kai ga yana yin yaji ko ya kirkiri tafiya domin ya samu sauki.

Akwai kuma labarin wanda shi kuma matarsa ba cin zalinsa take yi ba kawai, har shigowa unguwarsu ta hana shi.

Mun kuma tattauna da ’yan kallo da masana shari’a kan abin da doka ta tanada kan irin wannan cakwakiya.

KADVS ta daƙile yunƙurin sace yara da ceto wasu a Zariya

Gwamnatin Tinubu na yunƙurin hana ni yin takara — Peter Obi

An gurfanar da ƙarin mutum 17 bisa zarginsu a kisan malama

An kama matashi ɗauke da hannun mutum da bindigogi