NAJERIYA A YAU: PDP Ta Yi Waje Da APC A Osun
Zaben Osun ’yar manuniya ce cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran da suka gabata a Najeriya.
Zababben Gwamnan Jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke da aka rantsar
Domin sauke shirin latsa nan
Zaben Jihar Osun ya nuna alamu cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran zabukan da suka gabata a Najeriya.
Jam’iyyar APC mai mulki ta sha kaye, inda ta samu kuri’u 375,027, PDP kuma ta yi nasara da kuri’u 403,371.
NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Siyasa Ke Raba Kan ’Yan Najeriya, Su Kuma Kansu A Hade
DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji
Hakan ya sa masana na cewa, yanzu ’yan Najeriya sun fara gane siyasa.
Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da mutanen Jihar Osun, da INEC, hukumar zabe ta kasa da kuma mai sharhi kan harkokin siyasa.