NAJERIYA A YAU: Ranar Hausa Ta Duniya: Yadda Harshen Uwa Zai Taimaka Wurin Inganta Ilimi
Shiri na musamman kan alfanun Harshen Hausa albarkacin bikin Ranar Hausa ta Duniya
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Tun 26 ga watan Agustan shekarar 2015 aka fara bikin Ranar Hausa ta Duniya, wanda a bana ake bikin karo na takwas.
Wadanne abubuwa ya kamata Hausawa da masu magana da harshen su sani a wannan zamani?
- NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Shin Zai Yiwu A Tura Sakamako Ta Intanet?
- DAGA LARABA: Yadda Rabon Gado Ke Neman Zama Tarihi
Harshen Hausa dai a yanzu ya zarce sa’a domin yana daya daga cikin harsunan da ake koyarwa a manyan jami’oin duniya.
Shirinmu na wannan lokaci ya tattauna kan kima da alfanun Harshen Hausa albarkacin wannan rana.