Najeriya A Yau: Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid

Domin sauke shirin latsa nan Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda ake kamuwa da cutar da yadda za a kare kai daga kamuwa da ita. Najeriya A Yau: Anya magoya baya […]

Najeriya A Yau: Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda ake kamuwa da cutar da yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.