NAJERIYA A YAU: Rayukan Da Aka Rasa Sakamakon Ambaliyan Wannan Shekarar
Ambaliyar ruwa na cigaba da lakume rayuka da yawa a kowanne damuna. Ko nawa ne adadin rayukan da suka salwanta a wannan shekaran.
Duk shekara rayuka da dukiyoyi na kara salwanta sakamakon ambaliyar ruwa.
Duk da jan kunne da hukumomi a matakai daban-daban keyi, rayukan mutane da dukiyoyi na kara salwanta.
- NAJERIYA A YAU: Tasirin Takaddamar NUPENG Da Dangote A Kan Tattalin Arzikin Najeriya
- DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Nayi Yunkurin Kashe Kaina Har Sau Uku
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan rayukan da suka salwanta a damunan wannan shekarar.
Domin sauke shirin, latsa nan