NAJERIYA A YAU: Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

Malamai da mabiya sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga addini.

NAJERIYA A YAU: Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

A wannan makon babban malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman ya samu ni’imar cika shekara 100 a duniya.

Malamai da mabiya da al’umma sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga addini.

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan gudummuwar da shehin malamin ya bayar a cikin shekara fiye da 70 da ya yi yana karantar da Al-Kur’ani.

Domin sauke shirin, latsa nan