NAJERIYA A YAU: ‘Rayuwata da tsohon ciki a hannun maharan jirgin kasa’

Ta kuma bayyana mana sakon maharan zuwa ga gwamnati

NAJERIYA A YAU: ‘Rayuwata da tsohon ciki a hannun maharan jirgin kasa’

Domin sauke shirin latsa nan

Harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na ranar 28 ga Maris ya ritsa da mata 18, ciki har da masu juna-biyu.

Mai cikin da ta kubuta ta yi mana bayanin yadda ta rayu a hannun maharan da kuma bukatar su ga gwamnati.