Najeriya A Yau: Tsakanin samun kudi da kashe su wanne ya fi wahala?

Hanyoyin da ’yan Najeriya ke sa ran za su kashe kudaden da suka samu kwatsam.

Najeriya A Yau: Tsakanin samun kudi da kashe su wanne ya fi wahala?

Naira

Domin sauke shirin latsa nan

Mutane da yawa  kan yi tunanin cewa samun kudi ya fi kashe kudi wahala, abun mamaki shi ne yadda wadansu ke shiga dimuwa idan sun samu kudade masu kauri a hanunsu lokaci guda.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da hanyoyin da wadansu ’yan Najeriya ke sa ran za su kashe kudaden da suka samu bagatatan.