NAJERIYA A YAU: Sarƙaƙiyar da ke gaban Haɗakar ADC: Atiku ko Peter Obi

Yayin da wasu suke ganin Atiku Abubakar yana da ɗimbin magoya baya, wasu kuwa gani suke yi shi ma Peter Obi ba kanwar lasa ba ne.

NAJERIYA A YAU: Sarƙaƙiyar da ke gaban Haɗakar ADC: Atiku ko Peter Obi

’Yan Najeriya suna ci gaba da tafka muhawara a kan  wanda jamiyyar haɗaka ta ADC za ta tsayar takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Yayin da wasu suke ganin Atiku Abubakar yana da ɗimbin magoya baya, wasu kuwa gani suke yi shi ma Peter Obi ba kanwar lasa ba ne.

Ko me zai faru idan daya daga cikin su ya samu tikitin tsayawa takara a 2027?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan wannan lamari.

Domin sauke shirin, latsa nan