NAJERIYA A YAU: Shekara 23 Da Mulkin Dimokuradiyya: Ina Aka Kwana?
Yanayin tafiyar tsarin dimokuradiyya a Najeriya da kuma inda aka kwana
Tutar Najeriya na murnar ranar mulkin dimokuradiyya a Najeriya
Domin sauke shirin latsa nan
Ranar 12 ga Yuni, 2022 mulkin dimokuradiyya ke cika shekara 23 ba tare da katsewa ba a Najeriya.
shin a tsawon wadannan shekaru, idan an saka kasar a fai-fai, cigaba aka yi ko kuma baya aka koma? Mene ne ake bukatar a gyara a tsarin dimokuradiyya a Najeriya?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Taki Za Ta Hana Noma Bana
- DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji
’Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu kan yadda suke kallon yanayin mulkin kasar, sannan mun tuntubi masana domin sanin abin da ya kamata a gyara a tafiyar mulkin kasar.