NAJERIYA A YAU: Shin Ƙarin Kuɗin Ruwa Zai Farfaɗo Da Tattalin Arzikin Najeriya?

Shin wane irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan ƙasar?

NAJERIYA A YAU: Shin Ƙarin Kuɗin Ruwa Zai Farfaɗo Da Tattalin Arzikin Najeriya?

A lokuta daban-daban, Babban Bankin Najeriya (CBN) kan ƙara kuɗin ruwa, ya kuma ce yana yin hakan ne da nufin daidaita tattalin arziƙi.

Shin wane irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan ƙasar?

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan wannan batu.

Sojin sama sun yi kuskuren kashe mutum 16 a Zamfara

Rikicin Masarautar Kano: Tsagin Aminu Ado Bayero zai ɗaukaka ƙara

Yadda Jimmy Carter ya ceto rayuwata – Obasanjo

Sojoji sun lalata sansanin Bello Turji, sun kuɓutar da mutum 7