NAJERIYA A YAU: Shin addu’oi kaɗai Najeriya ke buƙata dom ficewa daga matsaloli?

Wasu ’yan Nijeriya na ganin cewa kiraye-kirayen yin addu’o’i domin samun waraka daga matsalolin ƙasar, alama ce da ke nuna sukuwa ta ƙare saura zamiya.

NAJERIYA A YAU: Shin addu’oi kaɗai Najeriya ke buƙata dom ficewa daga matsaloli?

Galibin ’yan Nijeriya dai sun yarda cewa Allah Ne Mai bayarwa, Shi Ne kuma Mai hanawa.

Mai yiwuwa hakan ne kan sa a riƙa yin kira, musamman ga mabiya addinai mafiya rinjaye na Musulunci da Kirista, da su yi addu’oi don samun waraka daga matsalolin da ake fama da su.

Sai dai kuma wasu ’yan kasa suna ganin faɗar haka alama ce da take nuna cewa sukuwa ta ƙare saura zamiya.

Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne kan wannan batu.

Domin sauke shirin, latsa nan

Gobara ta ƙone shaguna da kayan miliyoyi a kasuwar Nasarawa

Abubuwan farin ciki da suka faru a 2024

Gyaran TCN ya janyo ɗaukewar wutar lantarki a Abuja

Babu sojojin ƙasar waje a yankinmu —Sakkwatawa