NAJERIYA A YAU: Shin Babu Wata Hanyar Magance Matsalolin ASUU Ne Sai Yajin Aiki?
Shekara da shekaru Ƙungiyar Malaman Jami’oi (ASUU) ta kwashe tana gudanar da yajin aiki ba tare da samun biyan bukata ba.
ASUU
Ƙungiyar Malaman Jami’oi a Najeriya (ASUU) ta kwashe shekara da shekaru tana shiga yajin aiki ba tare da samun biyan bukata ba.
Irin wannan yajin aiki da kungiyar malaman ke shiga ya jefa ɗalibai da malaman da ma harkar ilimi cikin halin ni ’yasu a Najeriya.
- NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa
- DAGA LARABA: Yadda Aka Yi Almajiri Ya Zama Mabaraci
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wasu hanyoyin da kungiyar ASUU za ta iya bi don warware matsalar ta ba tare da dogaro da Gwamnatin Tarayya ba.
Domin sauke shirin, latsa nan