NAJERIYA A YAU: Shin Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Ƙunci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa.

NAJERIYA A YAU: Shin Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Ƙunci?

Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta yi wa ‘yan Najeriya alkarin barin farashin mai a yadda ta rage shi zuwa N123 ba.

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur.

Sai dai wasu masan suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka.

Ko waɗanne matakai ne waɗannan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa.

Domin sauke shirin latsa nan.

Tirela murƙushe ’yan sanda 3 har lahira

An ƙwace kwantainoni 54 mallakin Emefiele

Fulawa da dabbobin Fadar Shugaban Ƙasa za su ci N125m a 2025

Za a rataye shi saboda kisan jariri