NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske Peter Obi Ya Jingine Yakin Neman Zabensa?

Salon yakin neman zaben ’yan takarar zaben 2023

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske Peter Obi Ya Jingine Yakin Neman Zabensa?

Jam’iyyar Leba ta jingine yakin neman zaben dan takararta na shugabancin Najeriya a zaben 2023, Peter Obi.

Shin da gaske ne, kuma mene ne dalili?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko muhimman batutuwa dangane da yanayin kamfe din ’yan takara a zaben 2023.

Sojoji sun kama masu ƙera makamai a Kebbi

Bam ya kashe aƙalla mutum shidda a Siriya

’Yan bindiga sun kashe Limami da wasu a Sakkwato

Gwamnati za ta mayar da yara 5,000 makaranta a Jigawa