NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur?

Wane mataki masu hada-hadar man fetur za su dauka kuma yaya ’yan Najeriya suke kallon wannan batu?

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Duba da cewa da yawa cikin ’yan Najeriya na ganin da tallafi man fetur suke amfana  kai-tsaye; me cire tallafin yake nufi, wane mataki kungiyar masu hada-hadar man fetur za su dauka, kuma yaya ’yan Najeriya suke kallon wannan batu?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.