NAJERIYA A YAU: Shin Dole Sai An Ɗauki Tsauraran Matakai Kafin A Saita Najeriya?

Duk da kokawa da ’yan Najeriya ke ci gaba da yi kan irin manufofin gwamnati da suka ce suna ƙara jefa su cikin ƙangin rayuwa.

NAJERIYA A YAU: Shin Dole Sai An Ɗauki Tsauraran Matakai Kafin A Saita Najeriya?

Duk da kokawa da ’yan Najeriya duke ci gaba da yi kan irin manufofin gwamnati da suka ce suna ƙara jefa su cikin ƙangin rayuwa.

Amma, a kodayaushe Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana ƙara nanata cewa, tilas ne a ɗauki tsauraran matakai na saita tattalin arzikin ƙasar, idan har ana buƙatar jin daɗi a nan gaba.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna ne kan ko tilas ne sai an ɗauki tsauraran matakan kafin saita tattalin arziƙin Najeriya?

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan