NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?

An karon farko an yi wa Ma’aikatar Matasa ministoci biyu a lokaci guda, kuma dukkansu ’yan kasa da shekara 35

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?

Dr Jamila Bio Ibrahim da Ayodele Olawande

An bayyana sunayen matasa sabbin jini har mutum biyu da ake son naɗawa a muƙamin ministocin ma’aikatar matasa ta Najeriya.

Yawanci an saba ma’aikatar matasa akan haɗe ta da ta wasanni a damƙa wa mutum guda, sai gashi a wannan karon an yi ƙarami da babbar mnistan matasa, kuma dukansu ba wanda ya haura shekara 35.

To ko yanzu za a iya cewa naɗa waɗannan matasa da za a yi zai gamsar da sabbin jini a Najeriya?

Ku saurari cikakken shirin kaitsaye ta nan