NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Shirya Karɓar Ragamar Shugabanci A Najeriya?

Matasa na ta hanƙoron a ba su dama su dama su jagoranci shugabanci da kuma ɗora shugabanni na gari.

NAJERIYA A YAU: Shin Matasa Sun Shirya Karɓar Ragamar Shugabanci A Najeriya?

Wasu matasan Najeriya a lokacin wata zanga-zanga a kan titin Legas-Ibasan kan cin zalinsu da ‘yan sanda ke yi. (Hoto:PIUS UTOMI EKPEI / AFP) (Photo by PIUS UTOMI EKPEI/AFP via Getty Images)

Matasa na ta hanƙoron a ba su dama su jagoranci shugabanci da ɗora shugabanni na gari.

Sai dai wasu na ta ɗiga ayar tambaya ko matasan za su iya taɓuka abin kirki ba tare da sun bayar da kunya ba.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yiwuwar matasan na iya yin abin da ya dace.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan