NAJERIYA A YAU: Shin Mutum Zai Iya Cinye Naman Layyarsa Shi Kadai?

Malamai sun ce akwai yadda addini ya tanada a kasafta naman layya.

NAJERIYA A YAU: Shin Mutum Zai Iya Cinye Naman Layyarsa Shi Kadai?

A lokacin bikin Babbar Sallah da mutane kan yi layya, ana sa ran wanda bai yi ba ma ya samu ya ci nama.

Amma wasu masu karamin karfi kan bayyana yadda makwabtansu da suka yi layya sukan shige da namansu gida su yi tuwo-na-mai-na.

Shirin Najeriya a Yau zai duba halalcin yin hakan a Musulunce.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan