NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Kan Sauya Al’amura A Najeriya?

A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.

NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Kan Sauya Al’amura A Najeriya?

Wasu matasan Najeriya a lokacin wata zanga-zanga a kan titin Legas-Ibasan kan cin zalinsu da ‘yan sanda ke yi. (Hoto:PIUS UTOMI EKPEI / AFP) (Photo by PIUS UTOMI EKPEI/AFP via Getty Images)

A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci sukan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.

Ana yawan kokwanton shin zanga-zangar da ake gudanarwa a Najeriya suna haifar da kyakkyawan sakamako?? Ta wace hanya zanga-zanga ta zama silar samar da maslaha?

Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a yau.

Domin sauke shirin, latsa nan