NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Na Tasiri A Najeriya?
A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.
Yadda zanga-zangar da Kungiyar Kwadago ta shirya kan yajin aikin ASUU ke gudana a garin Jos. 📷: Magaji lsa Hunkuyi
A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci sukan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.
Ana yawan kokwanton shin zanga-zangar da ake gudanarwa a Najeriya suna haifar da kyakkyawan sakamako?
- NAJERIYA A YAU: Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna
- DAGA LARABA: Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama
Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a yau domin jin ta wace hanya zanga-zanga ta zama silar samar da maslaha
Domin sauke shirin, latsa nan