NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna da masu ruwa da tsaki ne kan yanayin shirye-shirye don tunkarar zaben gwamna a Jihar Ondo.

NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

Mutane suna kada kuri’a a zabe

A gobe ne za a gudanar da zaɓen gwamna a jihar Ondo, sai dai kamar sauran zaɓukan da aka saba gudanarwa a Nijeriya, tuni masu ruwa da tsaki suka bayyana kammala shirye-shiryen tunkarar wannan zaɓe.

To amma ba a nan gizo ke saƙar ba, domin kuwa a mafi yawan lokuta al’umma a ƙasar nan na ƙorafin cewar duk da shirye-shiryen da masu ruwa da tsaki suke bayyana kammalawa, a ƙarshe ana samun matsala.

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna da masu ruwa da tsaki ne kan yanayin shirye-shirye don tunkarar zaben gwamna a Jihar Ondo.

Domin sauke shirin, latsa nan

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya