NAJERIYA A YAU: Su wa ke yi wa Tinubu bi ta da kulli?

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyar APC mai mulki na korafin cewa ana wa takararsa kafar ungulu

NAJERIYA A YAU: Su wa ke yi wa Tinubu bi ta da kulli?

Bola Tinubu

Domin saukewa latsa nan

Ba kasafai ake samun ’yan jam’iyya daya suna yi wa junansu zagon kasa ba. 

Sai a wannan karon ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyar APC mai mulki yana korafin cewa ana yi wa takararsa kafar ungulu.

NAJERIYA A YAU: Irin Tarbar Da Kanawa Suka Yi Wa Buhari

DAGA LARABA: Dalilin Da Mutane Ke Karya

Shin wa ke yi Tinubu kafar ungulu ko bi ta da kulli a fadar shugaban kasa? 

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masu sharhi.