NAJERIYA A YAU: Ta’adar Sakarwa Mata Ragamar Gida

Tun dauri a arewacin Naijeriya, Maza aka sani da rike da ragamar gida, ta hanyar fita a nemo abun da za a ciyar da iyali, yayin da mata ke lura da aikace-aikacen gida. Wasu matan kan yi sana’o’i na gida da niyyar samun kudin kashewa da ba dole sai an tambayi maigida ba. NAJERIYA A […]

NAJERIYA A YAU: Ta’adar Sakarwa Mata Ragamar Gida

Tun dauri a arewacin Naijeriya, Maza aka sani da rike da ragamar gida, ta hanyar fita a nemo abun da za a ciyar da iyali, yayin da mata ke lura da aikace-aikacen gida.

Wasu matan kan yi sana’o’i na gida da niyyar samun kudin kashewa da ba dole sai an tambayi maigida ba.

To a yanzu an shiga yanayin da wasu mazan ke sakarwa mata ragamar gida kacokan.

Shirin Naijeriya A Yau, ya yi duba ne kan wannan ta’ada ta wasu mazajen, da yadda matan ke fama wajen daukar nauyin gida.

Domin sauraren shirin, latsa nan.

Tags