NAJERIYA A YAU: Tallafin Da ’Yan Najeriya Ke Bukata

Shin tallafin kayan abinci ne abin da ’yan kasar suka fi buƙata a wannan yanayi na tsananin tsadar rayuwa?

NAJERIYA A YAU: Tallafin Da ’Yan Najeriya Ke Bukata

Dandazon ‘yan Najeriya

’Yan Najeriya sun samu kansu a yanayi na matsananciyar tsadar rayuwa sakamakon cire tallafin man fetur.

Wane tallafi ’yan Najeriya suka fi bukata a yanzu?

Wasu na bayyana tallafin kayan abinci da Gwamnatin Tarayya ke cewa tana bayarwa ba shi ne abin da ’yan ƙasar ke buƙata ba.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

NAJERIYA A YAU: Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata

Kotu ta ɗaure Farfesa shekara 3 kan aikata maguɗin zaɓe

Ɗan sanda ya harbe kansa har lahira a Nasarawa

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi