NAJERIYA A YAU: ‘Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma’

Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron

NAJERIYA A YAU: ‘Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma’

Gwamnonin Arewa maso Yamma suna wani babban a taro da nufin lalubo hanyar kawar da matsalar tsaro a yankin.

Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron da hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma domin hada kan gwamnatocin yankin.

Shin ta wace hanya gwamnonin za su iya cimma wannan buri?

Ku biyo mu a cikin shirin Shirin Najeriya a Yau.

Domin  sauke shirin, latsa nan