NAJERIYA A YAU: Tasirin Auna Hauhawar Farashi A Rayuwar Talaka

Shirin ya yi bayanin alkaluman da ake amfani da su wajen auna hauhawar farashin kayayyaki.

NAJERIYA A YAU: Tasirin Auna Hauhawar Farashi A Rayuwar Talaka

Yadda ake hada-hada a wata kasuwa a Najeriya.

Wata kalma da ’yan Najeriya ke yawan ji ita ce kimar hauhawar farashi, wato ‘Inflation rate’ a turance.

Sai dai kuma ba kowa ne ya fahimci abin da kalmar take nufi ba, balle ya san yadda ake auna hauhawar farashin.

Shin ta yaya ’yan kasa za su gane tasirin hakan a rayuwarsu ta yau da kullum?

Shirin Najeriya a Yau zai yi kokarin amsa muku wadaannan tambayoyi. Ku biyo mu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan