NAJERIYA A YAU: Tasirin Bashin Tiriliyan N138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

Da wannan amincewa majalisa ta yi wa Tinubu ƙarbo rancen dai, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138. Shin mene tasirin basukan da ake bin ƙasar a rayuwar ’yan Nijeriya?

NAJERIYA A YAU: Tasirin Bashin Tiriliyan N138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

Bayan da Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu karɓo wani sabon rance na sama da Naira tiriliyan ɗaya, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai matakin da bai taɓa kaiwa ba a tarihi.

Da wannan amincewa dai yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138.

Wannan shirin na Najeriya a Yau zai yi bincike ne a kan tasirin da wannan bashi yake da shi a rayuwar ’yan Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan.