NAJERIYA A YAU: Tasirin Fitattun ’Yan Soshiyal Midiya Wajen Sauya Ra’ayin Al’umma

Wadannan mutane su ake kira influencers a turance, kuma sukan yi tsokaci kan batutuwan da mutane tattaunawa.

NAJERIYA A YAU: Tasirin Fitattun ’Yan Soshiyal Midiya Wajen Sauya Ra’ayin Al’umma

A duk lokacin da wani maudu’i ke tashe a soshiyal midiya akan samu wasu fitattaun mutane a kafofin da suke yin tsokaci a kai

Irin wadannan mutane da ake kira influencers a turance, suna kuma yin tsokaci kan batutuwan da mutane tattaunawa.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda fitattun masu amfani da shafukan sada zumunta suke tasiri ga rayuwar al’umma.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

Amurka za ta dawo wa Najeriya N80bn da ta ƙwato daga Diezani

Yadda gwamnati ta yi sulhu da ’yan bindigar Kaduna

‘Da kuɗin yankan farce na je Hajji’

Zambar Intanet: EFCC ta kama ’yan China 4 da wasu 101 a Abuja