NAJERIYA A YAU: Tasirin Harshen Koyarwa Kan Neman Ilimi
Shin me bincike ya nuna game da alakar harshen da aka koyar da mutum karatu da kuma fahimtarsa?
Domin sauke shirin latsa nan
Mutane da dama na tunanin idan aka koyar da mutum karatu a harshensa na asali, zai samu saukin koyon abin da ake koya masa.
Shin me bincike ya nuna game da alakar harshen da aka koyar da mutum karatu da kuma fahimtarsa?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayani a kan wannan batu.