Najeriya A Yau: Tasirin kalaman kauna a rayuwar aure
Yadda kalaman kauna suke kara dankon soyayya a tsakanin ma’aurata.
Domin sauke shirin latsa nan
Ana yawan zargin maza da cuzguna wa matansu, sai dai a wadansu lokutan ana samun matan da ke gasa wa mazajensu aya a ka.
Masana sun bayyana tasirin kalaman kauna wurin magance rikice-rikicen zamantakewar aure. A yi sauraro lafiya.