NAJERIYA A YAU: Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata

Albarkacin Ranar Yaƙi da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya  A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata.

Zabirar yin kaciya

A tsakanin Hausawa  akan yi wa jaririya wani nau’i na kaciyar mata, wanda ake kira yankan angurya, kwana bakwai da haihuwarta.

Ko mene ne alfanu ko illar wannan al’ada ga ’ya’ya mata?

Albarkacin Ranar Yaƙi da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya  A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata.

Domin sauke shirin, latsa nan