Najeriya A Yau: Taskun da ’yan gudun hijira ke ciki a Najeriya
Irin bakar wahalar da ’yan Najeriya ke sha a sansanonin ’yan gudun hijira.
Domin sauke shirin latsa nan.
’Yan gudun hijira na cikin tasku a sansanonin gudun hijira a Najeriya.
Rashin abinci, rashin makaranta da tsananin talaucin da suke ciki na ci gaba da barazana ga wanzuwarsu a matsayin cikakkun mutane masu ’yanci.
Ayi sauraro lafiya.
Najeriya a Yau: Shin Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Zai Kawo Karshen Magudin Zabe?
Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku