NAJERIYA A YAU: “Tsadar Rayuwa Ta Sa Ba Na Iya Aikina Yadda Ya Kamata”

Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai da samun wasu abubuwa da suka haɗa da kyakkyawan yanayin wurin aiki da isasshen hutu da kwanciyar hankali da kuma biyan buƙatar ma’aikaci a dukkan lokaci. NAJERIYA A […]

NAJERIYA A YAU: “Tsadar Rayuwa Ta Sa Ba Na Iya Aikina Yadda Ya Kamata”

Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa.

Aiki yana ingnatuwa ne dai da samun wasu abubuwa da suka haɗa da kyakkyawan yanayin wurin aiki da isasshen hutu da kwanciyar hankali da kuma biyan buƙatar ma’aikaci a dukkan lokaci.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai tattauna ne kan yadda matsin tattalin arziki ke shafar ayyukan ma’aikata da ma masu aikin hannu a Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan